iqna

IQNA

dangane da
Kamar yadda Manzon Allah (SAW) ya ce, Alkur’ani amana ce daga gare shi a tsakanin musulmi. Amana da dole ne a kula da ita yadda ya kamata; Sai dai kula da kur'ani ba wai yana nufin tsaftace shi kadai ba ne, amma karantawa da aiki da ma'anonin kur'ani wajibi ne don kula da kur'ani mai girma.
Lambar Labari: 3488108    Ranar Watsawa : 2022/11/01

Tehran (IQNA) Kin karbar wata mai sanye da lullubi a wani katafaren kantin sayar da kayan masarufi na kasar Labanon ya harzuka al'ummar kasar, inda suka yi kira da a da kayakaurace wa shagon.
Lambar Labari: 3486907    Ranar Watsawa : 2022/02/04

Tehran (IQNA) a yau ne ake gudanar da tarukan ranar nuna goyon baya ga al’ummar Falastinu ta duniya a majalisar Dinkin Duniya da kuma kasashe daban-daban.
Lambar Labari: 3486620    Ranar Watsawa : 2021/11/29

Tehran (IQNA) Masu fafutuka daga sassa daban-daban na duniya suna kiran hukumomin Burtaniya da su gudanar da bincike kan mutuwar fitacciyar mai fafutukar kare hakkin bil adama Alaa Al-Siddiq.
Lambar Labari: 3486038    Ranar Watsawa : 2021/06/22

Tehran (IQNA) Firayi ministan kasar Pakistan ya karyata rahotannin da ke cewa kasarsa tana shirin kulla alaka da gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485477    Ranar Watsawa : 2020/12/20